Shirinmu na Abokin Tafiya zai karkata zuwa koyar da harkokin dogaro da kai. Kamar yadda muke tattauna da Alhaji Muhammd Aminu Adamu kuma shi ne shugaban...
Gwamnan kano Abdullahi umar Ganduje ganduje ya umarci hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar kano, da ta gudanar da bincike...
Hukumar HISBAH ta karamar hukumar Tarauni Ta kai ziyarar dubiya asibitin koyarwa na malam AMINU kano. Shugabar HISBAH a bangaren mata Malama Gambo shehu it CE...