Hukumar HISBAH ta karamar hukumar Tarauni Ta kai ziyarar dubiya asibitin koyarwa na malam AMINU kano.

Shugabar HISBAH a bangaren mata Malama Gambo shehu it CE ta jagoranci duba mataimakiyarta Malama yahanasu Daurawa wadda take jiyya Malama Gambo shehu tayi adduar Allah ya baiwa Malama yahanasu lafiya.

haka zalika dakarun sun kai ziyarar ta aziyya unguwar Danladi nasidi bayan rasuwar mahaifIyar daya data cikin dakarun hukumar Malama khadija mai hijab Wacce mahaifiyarta ta rasu a jihar Gombe kimanin makonni biyu da suka wuce Malama Gambo shehu tayi adduar Allah yajikan margayiyar yasa jannatul Firdausi CE makomarta.

Leave a Reply

%d bloggers like this: