Umar Sa id Tudun wada ya kasance shugaban feedom group kafin daga bisani aka bashi MD a radio Kano.

Marigayin ya rasu sanadin hatsarin mota.
Saƙon ta aziyya daga mujallar Matashiya ga iyalansa da sauran abokan aiki.

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta