Ƴan shi’a sun sanar da dakatar da zanga zanga
Mabiya mazahabar shi’a sun sanar da dakatar da zanga zangar da suke a kan manya da ƙananan tituna.
Kotu ta yankewa wani matashi hukuncin rataya a Kano
Babbar kotun jiha ƙarƙashin mai shari a Justice Dije abdu Aboki ta bada umarnin rataye wani Umar Yakubu Baban Mage mazaunin unguwar Tukuntawa a Kano. Kotu na tuhumar Baban mage bisa kashe wani Ibrahim Adamu ta hanyar caka masa almakashi….
Wani Mutum mai dauke da cutar Ebola ya tsere Daga inda aka killacesu Ya shiga cikin Jama’a
Wani mutum da ke fama da cutar Ebola a jamhuriyar ta Congo ya tsere daga cibiyar lafiya inda yake karbar kulawa. Mutumin da ba’bayyana sunanshi ba kamar Yadda Mujallar Alumma ta rawaito tace Ma’aikatar lafiya ta kasar ta tabbatar da…
Wani Farfesa a jami’ar Bayero Yayi Kira da yan Shi’a su cigaba da zanga zangar da suke yi har sai an saki Jagoransu
Farfesa Dahiru Yahya ne yayi Kira da mabiya sheikh Ibrahim Zakzaky da su cigaba da gudanar da zanga- zanga har sai an sako jagoransu. Farfesan Wanda yake masani ne a fannin Ilimin Tarihi, yayi watsi da yadda gwamnatin Tarayya ta…
Akwai Matsala mai girma Sosai A Najeriya Muddin aka sake Nada Chris Ngige a matsayin ministan Kwadago da samar da aiki— NLC
Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta koka matuka bisa yadda aka sake aike da sunan Chris Ngige a matsayin Minista,Wanda a baya ya kasance Ministan Kwadago da samar da aiki. Sakataren Kungiyar Peter Ozo- Eson shine yayi wannan furucin inda…
Ina baƙin cikin yadda ake nuna kyama ga Fulani Makiyaya a kasar nan
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje nuna damuwarsa matuka yadda ake nuna kyama akan Fulani makiyaya a kasar Nan. Gwamnan ya kuma yi Kira ga gwamnatin Tarayya kan shirinta na Gina Rugage, da kada ta tabbatar da Shirin a…
Muna mika koke da Kira da gwamnan Kano kan ya Tabbatar damu a matsayin Cikakkun Ma’aikata a jihar— DAKARUN TSAFTAR KANO
Kungiyar Dakarun wucen gadi na Tsaftar Muhalli a jihar Kano sun Bukaci Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje da ya cika musu Alkawarin Tabbatar dasu a matsayin cikakkaun Ma’aikatan tsaftar Muhalli. Shugaban kungiyar Dakarun Abba Umar Gano ne yayi wannan…
SAHAD STORE SUN SALLAMI MA’AIKATA 74 SAKAMAKON BATAN MILIYAN 25
Katafaren shagon siyar da kayayyaki daban daban mai Suna SAHAD store ya Sallami Ma’aikatan ta guda 74 a jihar Kano. Sallamar Ma’aikatan ya biyo bayan batan wasu makudan kudade Har naira Miliyan 25 a tsakanin rassan shagunan guda biyu na…
Kasashe Daban Daban na Tattaunawa kan Yarjejeniyar Mallakar Makamin Nukiliyar Kasar Iran
Kasashe dake da hannu kan yarjejeniyar nukiliyar Iran sun gudanar da wani taron a kasar Australiya da nufin kawo karshen matsalar yarjejeniyar tun bayan da Amurka ta sanar da yi watsi da matakin. Tun bayan kasar Iran tayi zargin rashin…
Hukumar EFCC na fuskantar Matsala Wajen Dawo Da Kudaden da Aka Boye A Kasashen Waje
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC Ibrahim Magu ya koka kan yadda suke wahala wajen dawo da Kudaden da aka boye a Kasashen waje Wanda wasu shuwagabannin suka boye. Magu ya kuma yi Roko ga hukumomi…