An kuɓutar da magajin garin Daura a ungƴwar Samegu ta jihar Kano bayan da ƴan sanda suka yiwa unguwar tsinke.

Tun tuni ake zargin magajin garin Daura yana Kano kamar yadda shaidun gani da ido suka tabbatar da an yi hanyar Kano da shi bayan da aka yi garkuwa da shi.

Cikakken bayani na nan tafe

Leave a Reply

%d bloggers like this: