Fitacciyar mawaƙiyar nan ƴar ƙasar Sipaniya za ta yi wani wasa a ƙasar Saudiyya bayan da aka shirya wasan don bikin al adadu a ƙasar.

An bayyana waƙoƙinta a matsayin masu ma ana wanda hakan ya sa aka gayyaceta ƙasar.

Za a yi wasan ne a ranar 18 ga watan da muke ciki a filin wasa na sarki Abdullahi da ke ƙasar.

Nikki wadda ta shahara a waƙoƙi ta yi fice shekaru da dama da suka gabata.

Ƙasar sauɗiyya na yin takardar shiga ƙasar cikin gaggawa don amsa gayyatar mutanen duniya da ta yi bikin.

Leave a Reply

%d bloggers like this: