Hukumar Hizbah a jihar Kano ta kama ƴan mata bakwai da maza shida waɗanda ke gantali a wani Otel da ke Kano.

Sannan ta kama kwalabeɓ gida 33 da Manajan Otel ɗin.

Hizbah ta ce suna cigaba da bincike don gano iyayen matasan tare da ɗaukar mataki na gaba.

Haka kuma manajan Otel ɗin zai gurfana a gaban ƙuliya kamar yadda doka ta yi tanadi.

A wani cigaban kuma hukumar Hizbah a jihar jigawa ta kama ɗaruruwan kwalaben giya a jihar.

Leave a Reply

%d bloggers like this: