Kwamishinan yan sandan jihar Adamawa ya bada umarnin ceto sakataren gwamnatin jihar.

Mai magana da yawun yan sanda a jihar Sulaiman Nguroje ya bayyanawa manema labarai cewa an sace sakataren gwamnatin ne a gidansa da ke Jimeta.
haka kuma hukumar yan sanda na aikin cetoshi daga hannun masu garkuwa da mutane.

