Amurka ta karrama Malamin Imam Abubakar Abdullahi Wanda shine limamin masallacin Nighar dake Yankin Barikin ladi.
A cewar sakataren kasar Amurka Michael Pompeo Wanda ya wakilci Shugaban kasar Amurka Donald Trump cewa abin da Malamin yayi ya cancanci a yaba Masa tare da jinjina irin kokarin da yayi na kubutar da Kiristoci 262 a lokacin da ake fama da rikici tsakanin fulani makiyaya a jihar jos.

A cewar malam Abubakar abin da yayi yayi shi ne tsakani da Allah da Kuma hadin Kai a tsakanin musulmai da Kiristoci.
Cikin kasashen da suka karrama Malamin sun hada da kasar Cyprus, Sudan, Brazil, said Kuma kasar Iraqi.

Leave a Reply

%d bloggers like this: