Gwamnatin jihar Anambra za ta korimalaman makarantar da ba su cika ƙa idar aikin ba.

Kakakin ma aikatar ilimi a jihar ne ya bayyana hakan, ya ce babu wajibi ne kowanne malami ya sabunta lasisin koyarwasa daga nan zuwa 31ga watan disamban da muke ciki.
“Kundin tsarin dokokin koyarwa ne ya tanada kuma wajibi ne ga duk wani malami ya cika ƙa idar idan kuwa ba haka ba a bakacin aikinsa.” a cewar sa.

Ya ce sun aike da umarnin hakanga ma aikatar ilimin firamare da sakanduire na jihar don gudanar da tsarin.
