Kotu ta bada belin shugaban mabiya mazahabar shi a Ibrahim Al Azakzaky don tafiya wani asibiti da ƙe birnin Delhi a Indiya don duba lafiyarsa.

Kotun ta bada belinsa tare da matarsa a yau litinin.

One thought on “Kotu ta bada belin Zakzaky da matarsa don tafiya ƙasar waje neman lafiya”

Leave a Reply

%d bloggers like this: