Wata kotu da ke zaune a Abuja ta kori ƙarar da ɗan takarar shugaban ƙasa Atiku Abubakar da jam iyyarsa ta PDP suka shigar bisa ƙalubalantar zaɓen shugaban ƙasa na 2019.

Hukunvin da aka yanke a ranar Talata 20 ga watan Agusta, kwamitin mutum biyar karkashin jagorancin Justis Datijo Mohammed, ya soke karar.
Tun da farko ɗan takarar Atiku Abubakar ya shigar da ƙorafin cewa shi yake da mafi rinjayen ƙuri a a zaɓen da aka gudanar, lamarin da huƙumar zaɓe mai zaman kanta INEC ta gabatar da shaidun tabbacin nasarar shugaba Buhari.

Daga bisani kuma jam iyyar APC ta buƙaci a kori ƙarar
