Mujallar Matashiya

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta

Talla

Labarin wasanni

PSG taki Amincewa da tayi da Realmadrid da Barcelona sukayi wa Neymar

Kungiyar kwallon kafa ta PSG dake kasar faransa taki sallama Tayin da kungiyoyin kwallon kafa ta Realmadrid da Barcelona sukayi na zawarcin Dan Wasan Neymar.

Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta taya Neymar mai shekaru 27 Wanda a baya Dan wasanta ne kan kudi Fam Miliyan 92.4 da kuma basu Dan wasa Coutinho.

Ita kuwa kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid Ta tayashi ne da Makudan kudade itama ta biyu da Yan wasanta guda biyu Gareth Bale da James Rodriguez.

Sai dai duk da haka Kungiyar PSG taking sallama dukkanin tayin kungiyoyin biyu dake kasar Spaniya.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: