Nasir Salisu Zango

Rigima ta yamutse, tsakanin wasu ‘Yan karota da direbobin tirela yanzu Haka direbobin sun rufe shataletalen Ibrahim Taiwo road, kusa babban kantin Mudassir dake kasuwar Kwari, masu bin wannan hanyar su sauya hanya zuwa wani lokaci, dafatan hukumar Karota zata bincika domin magance matsalar.
Ko yaya kuke kallon wannan batu?

