Gwamnatin jihar kano ta amince zata fara biyan sabon tsarin Albashi mafi karanci dubu talatin a karshen watan disamba 2019. Gwamnatin Tarayya da kungiyar kwadago ta kasa NLC sun amince akan yin Karin kaso 23.2 ga Ma'aikatan dake Mataki na 7, kaso 20 ga Ma'aikatan dake Mataki na 8. Haka…
Gwamnatin tarayya ta ce sabon mafi karancin albashi da za a fito da shi zai fara aiki daga ranar 1 ga watan Afrilu 2024 a Najeriya. Ministan yada labarai da wayar da kan al’umma, Idris Mohammed ya shaida haka a wata hira da yayi da Punch a birnin tarayya Abuja.…
Kungiyar kwadago ta Najeriya ta yi Kira ga Yan majalisun jihohin kasar Nan da su tsige duk gwamnan da yaki amincewa da Biyan sabon tsarin Albashi mafi karanci dubu talatin. Babban sakataren kungiyar Emmanuel Egboaja ne ya bayyana hakan ga manema labarai a garin legas. Inda yace kungiyar sun Mika…