Labarin wasanni5 years ago
Platini ya kammala wa’adin Dakatar dashi da akayi, sai dai da sauran Rina a Kaba
Tsohon Shugaban hukumar kwallon kafar Turai Michael Platini ya kammala wa’adinsa na dakatarwa da akayi masa akan harkar kwallon. An dakatar da Platini ne bayan an...