Kasashen duniya gudanar da taron kasa da kasa don Tattaunawa kan yadda za’a fattataki cututtukan da suka Addabi Al’umma irin su cuta Mai karya garkuwar jiki (HIV), cizon sauro sai na tarin Fuka.

Taron dai na gudana ne a birnin Lyon dake kasar Faransa inda ake sa ran za’a tara kudade kimanin Dala Biliyan 14 don yakar manyan cututtukan da suka fi addaban Al’ummar duniya.

A wani Binciken da aka fitar cewa wadannan cututtukan na Kashe miliyoyin yan Afrika Wanda hakan ke kawo koma baya a cigaban Nahiyar Afrika.

Leave a Reply

%d bloggers like this: