Kaso 70 na shinkafar da ake nomawa a jihar kano jihar Lagos ake kaiwa da sauran jihohin Kudu.

Shugaban Bajakolin kasuwanci na jihar kano Alhaji Dalhatu Abubakar shine ya shaida hakan a jiya lahadi inda yace yanzu haka manoman shinkafa suna noma shinkafar da zata wadata kasar nan ba tare da an shigo da na kasashen ketare ba.
Noman shinkafa ya habbaka Tattalin Arzikin kasar nan kasancewar an rungumi harkar noma gadan gadan Kuma kwalliya tana Biyan kudin sabulu.

Leave a Reply

%d bloggers like this: