Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi sammacin mawallafin mujallar Matashiya bisa wani rahoto da ya wallafa. An yi sammacin Alhaji Abubakar Murtala Ibrahim ne bayan...
Al’ummar unguwar rijiyar lemo da ke maƙoftaka da wani gidan haska fina finai wato Farida Cinema sun koka a bisa yadda masu laifi ke haura musu...