Shugaban kasa Muhammad Buhari ya Mika ta’aziyyarsa ga iyalai da Al’ummar jihar bauchi dama kasa baki daya kan rasuwar Hajiya Jummai Aisha Abubakar Tafawa balewa. Shugaban...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Ganduje ya taya shugabar gidan talabijin ARTV murnar lashe zaɓen da aka gudanar nashugaban kafafen yaɗa labarai mallakin gwamnati. An zaɓi...
A ziyarar da ministan ayyukan gona Sabo nanono karo na farko jihar sa ta kano tun bayan da aka nada shi ministan ayyukan gona ya kaddamar...
Shugaban rukunin gidajen gonar Nana Farm limited Alhaji Muhammad Aminu Adamu Abba Boss ne ya bayyana hakan cikin shirin Abokin Tafiya na mujallar Matashiya. Boss ya...
Bayan yara tara da rundunar ƴan sandan jihar Kano ta buɓutar daga jihar Anambara yayin da aka siyar da su aka sauya musu addini har ma...
Rahotanni daga cibiyar dake lura da cuttutuka ta kasa (NCDC) sun tabbatar bullar cutar Lassa a jihar Binuwai Wanda yayi sanadiyar mutuwar Mutane biyar (5). Babbar...
Kwamitin zai fara aiki ne ba tare da ɓata lokaci ba da zarar an ƙaddamar da su a ranar 31 ga watan nan Cikin sanarwar da...
A kwanakinnan labarin da ke yamutsa hazo har al umma ke ta ƙoƙarin yin sharhi a kai bai wuce yadda aka ga wani hoto da jarumin...
Yayin ƙaddamar da aikin a ƙaramar hukumar Nassarawa mataimakin gwamnan jihar Kano dakta Nasiru Yusif Gawuna wanda ya samu halartar babban sakatarensa Alhaji Tijjani Ahmed ya...
Jarumin fim ɗin Hausa Adam Zango ya ɗauki nauyin karatun mutum 101 a makarantar Farfesa Ango Abdullahi da ke Zaria. Adam Zango da ya kasance shugaban...