Shin Karota na da hurumi wajen kama kayan maye?
Idan ba a manta ba a kwananan ne Hukumar da ke lura da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta kame wani kayan maye samfurin Sholisho katan Dari da hamsin da bakwai a wani gida da ke kan…
An azabtar da ni tare da tursasani amsa lafin da ba nawaba – Galadanci
Wani ma abocin kafafen sada zumunta Basheer Basheer Galadanci yashigar da ƙorafinsa ga kwamishinan ƴan sanda bisa zargin tursasashi don amsa laifin da bai yi ba. Galadanci ya ce ana zarginsa da cin zarafi tare da ɓata sunan jami an…
Ganduje ya sake lashe lambar yabo cikin gwamnonin Jam’iyyar APC
Kungiyar gwamnonin jami’ar APC ta zabi gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje a matsayin gwamnan da ya fi sauran gwamnonin Kawo Ayyukan cigaban Al’umma, inda ta doke sauran gwamnonin. Jihar Kano ta lashe kambun ne watanni biyu a jere. Cikin wata…
Gwamnati na samun Habbakar Arziki sakamakon Rufe iyakokin Najeriya– Lai Mohammad
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa sakamakon rufe iyakokin Najeriya yanzu haka ta kama kaya da kudinsu ya Kai biliyan 3.5. Ministan yada labarai da Al’adu Alhaji Lai Mohammad ne ya bayyana hakan a lokacin da ya Kai ziyara garin Seme…
Rundunar ƴan sandan jihar Kano za ta bawa ƴan wasan Hausa goyon baya don wayar da kan al’umma kan shaye-shaye
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano Habu Ahmadu Sani ya tabbatar da cewar rundunar ƴan sandan jihar Kano za ta bada goyon baya don wayar da kan al’umma dangane da shaye shaye. A yayin da shugabancin ɓangarori daban daban suka kaiwa…
An Haramtawa Dalibai Sa hula Fesin Kaf a Wata Polytechnic A Najeriya
Hukumar gudanarwar makarantar Fasaha dake jihar Delta (Polytechnic) ta haramtawa dalibai amfani da Hula Fecin Cap (Hana sallah) a cikin makarantar. Kamfanin dillancin labarai na kasa ya rawaito cewa Shugaban ne Job Akpodiete shine ya bada umarnin haramcin sanya hular…
zamu fara gabatar da sabbin dabarun yaki da Bata gari a fadin jihar Kano– CP Habu Ahmadu
Kwamishinan yansandan jihar Kano ya ce Rundunar yansandan jihar zata fara aiwatar da dabarun yaki bata gari a fadin jihar Kano. Sabon Kwamishinan yansandan jihar Kano CP Habu Ahmadu Sani shine yayi wannan jawabi a safiyar Litinin a lokacin da…
Me yasa al’ummar Kano basu aminta da KAROTA ba? -Aliyu Sufyan
SHIN AKWAI AMFANIN HUKUMAR KAROTA A KANO? Kowacce Jiha a kasar nan na da tsarin gudanarwarta ta fannoni da dama, ta bangaren zamantakewa da zuwa da tsari da Jihar zatayi tunkaho na gwada kwanji. Nasan zakuyi mamakin mabudin rubutuna akan…
Shin akwai amfanin Karota a Kano?
Daga Aliyu Sufyan Alhassan Kowacce Jiha a kasar nan na da tsarin gudanarwarta ta fannoni da dama, ta bangaren zamantakewa da zuwa da tsari da Jihar zatayi tunkaho na gwada kwanji. Nasan zakuyi mamakin mabudin rubutuna akan AMFANI KO RASHIN…
Kwana ɗaya tak da kama wanda ya kaɗe ɗan Karota, direban wata trela ya kuma mirtsike wani har ya rasa ransa
Kwana ɗaya tak da jami an ƴan sanda suka kama wanda ake zargi ya kaɗe ɗan Karota har ya rasa ransa, a yammacin asabar direban wata tirela ya kuma bi ta kan wani inda jami in Karotan ya rasa ransa. Cikin…