Kwamishiniyar harkokin mata da samar da cigaba a jihar Kano Dakta Zahra u Muhammad Umar ta sha alwashin daƙile yawan mace macen aure da ya yawaita...
Rundunar yansandan jihar Katsina tayi nasarar cafke wani mutum mai suna Ibrahim Usman Mai shekaru 35, bisa zargin sa da sato wata mota Toyota kirar Coaster...