Gwamnatin tarayya ta ayyana daukar ma’aikata da yawansu yakai Dubu saba’in da biyar 75,000 a fadin kasarnan don su nusar da manoma yadda zasu sarrafa kayan amfanin gona.

Gwamnatin tayi wannan tanadin na daukar ma’Aikata dubu Saba,in da biyar ne domin ta cike gurbin da ake cece kuce wanda ya shafi harkar Noma.

Ministan harkokin gona da cigaban karkara Mustapha Shahuri ne ya bayyana hakan.

Ya bayyana cewa gwamnati tayi kuduri Akan kungiyoyin manoman kifi dan ganin ya bunkasa duba da yadda aka rufe iyakokin Kasar nan.

Leave a Reply

%d bloggers like this: