Hukumar Zabe Mai zaman kanta ta Kasa Inec ta ayyana David Lyon Na jam’iyar APC a matsayin Wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Bayelsa.

Shugaban jami’ar Benin Wanda shine baturen zaben shine ya sanar a safiyar yau Litinin.

A cewar baturen zaben Mr Lyon ya samu kuri’u 352,552.

A yayin da takwaransa na jami’ar PDP Douye Diri ya samu kuri’u 143,172.

Leave a Reply

%d bloggers like this: