Wata mata da Yayanta biyu sun kone kurmus sakamakon tashin Gobara a gudansu.

Lamarin ya faru ne da misalin karfe 2:20 na dare inda ake zaton Gobarar ta tashi ne sakamakon wutan lantarki da aka kawo, cikin dare.

Matar da ta kone da Yayanta an tabbatar da cewa matar babban sakatare ne a Ma’aikatar Kimiya da fasaha ta jihar Binuwai.

Gobarar da tashi a rukunin gidajen Ma’aikata na garin kwararrafa a birnin Makurdi.

Leave a Reply

%d bloggers like this: