Rundunar yansandan jihar kano na musamman da ake musu lakabi da Kan kace Kobo (operation Puff Adder) sun yi nasarar cafke mutumin da ya take wani dan katota Mai suna Tijjani Adamu da mota Wanda ya mutu har lahira.

Tijjani Adamu Mai shekaru 27 an take Shi ne a Kan titin Tashar Jirgi kusa Da Eldorado Sinima.

Tun a Ranar 29 ga watan Oktoba lamarin ya faru, a lokacin da Dan karotan yayi yunkurin tsayar dashi tare da shiga gaban Motan, Shi kuma nan take ya take Shi tare da tserewa.

Leave a Reply

%d bloggers like this: