Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya ki shiga wurin taron yaye daliban Jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke Kano.
ana zaton Sarkin ya juya ne bayan da ya fahimci sabbin sarakunan Gaya, Bichi, Karaye, da Rano sun halartci taron.

Wannan mataki da Sarkin ya dauka ya jefa jama’a da yawa cikin mamaki a waje taron. Saboda an ji kade-kaden motarsa da bushe bushen kakaki, amma sai ya juya ya bar filin taron.

Madogara Muryar yanci.

Leave a Reply

%d bloggers like this: