Majalisar Wakilan Amurka sun kada kuri’ar tsige Shugaban kasar Amurka Donald Trump daga karagar mulki.

Majalisar dai Yan jam’iyar Hammaya ta Democrat suke da rinjaye a Majalisar inda suka kada kuri’ar da zata basu damar tsige shi.

Majalisar dai na tuhumar Trump da karya Ka’dojin Mulkin Amurka tare da hana Majalisar yin aikinta yadda kamata.

Tun a baya dai Donald Trump ya dauki Shirin Majalisar na tsigeshi tamkar Hauka.

Leave a Reply

%d bloggers like this: