Wata mata mai suna Teresa Xu mai shekaru 31 ta kalubalanci asibitocin Chana sakamakon sunki yadda su cire mata mahaifa saboda bata da aure.

Dokar kasar chana dai ma’aurata ne kawai suke da ikon zuwa idon suna so a cire musu kwayayen haihuwa suma sai sun nuna shaidarsu ta aure.

Teresa dai na bukatar a cire mata kwayayen haihuwarta a ajjiye zuwa wani lokacin da take bukata sakamakon tana so ta fuskanci aikin ta na rubuce rubuce akan Al’amuran da suka shafi jinsi.

Leave a Reply

%d bloggers like this: