Wani Dan Majalisar dokokin jihar Sokoto mai wakiltar karamar hukumar Kebbe a zauren Majalisar Hon Isa Harisu, ya rasu bayan fadin zauren Majalisar.

Lamarin ya faru ne a jiya Litinin bayan marigayi ya halarci zaman Majalisar Wanda zai maida hankali kan Ranar Kasuwanci.

Jim kadan bayan faduwar tashi ne akayi gaggawar daukan shi zuwa Asibitin Koyarwa na jami’ar Usman Dan fodio anan ne aka tabbatar da mutuwarsa, tun a hanyar zuwa Asibitin ya rasu.

Marigayi Hon Isah Harisu ya rasu ya bar mahaifiyarsa da mata 4 sai Yaya 22.

Leave a Reply

%d bloggers like this: