Ƙananan yara a Kano – Mai ba gwamna shawara ta yi ganawa ta musamman da kwamishinan ƴan sanda
Mai ba gwamna shawara a kan walwalar ƙananan yara a jihar Kano Hajiya Fatima Dala ta gana da kwamishinan ƴan sanda kan yadda za a shawo kan matsalar da ake…