Hukumar dake yaki da masu cin hanci da Rashawa ta ICPC tayi kira ga Al’umma dasu kiyaye cewa Yan damfara suna ikirarin bawa mutane aiki.
A cewar hukumar ICPC hukuma daya ta amince da suyi aikin diban ma’iakatan hukumar.
ICPC dai ta yarje wa hukumar Coorporate Service limited ne kawai aka yarje tayi aikin dibar ma’aikatan.
Don haka hukumar ke kira da Al’umma musamman matasa dasu kiyaye bawa yan danfara kudaden su da sunan zasu sama musu aiki.