Kotu ta yankewa Maryam Sanda hukuncin kisa ta hanyar rataya sakamakon zarginta da kashe mijinta

Mai shari a Yusuf Halliru ya yanke hukuncin ayaubayan da aka shafe shekaru ana shari a kan zargin da ake mata na kashe mijinta.

Bayan yanke hukuncin ne kuma Maryam ta fara ihu tare da kiran “INNALILLAHI WA INNAILAIHI RAJI UN”.

Mai shari a ya bada umarnin tafiya da ita zuwa gidan gyaran hali da ke suleja kafindamar ɗaukaka ƙara da suke da ita.

Leave a Reply

%d bloggers like this: