Ministan sadarwa Dr Ali Isa Pantami yace an gano Ma’aikatan gwamnatin tarayya na Bogi kimanin dubu Shida.

Wannan ya biyo bayan fara amfani da tsarin Biyan Ma’aikatan na Integrated PayRoll.

Ministan ya bayyana hakan ne a lokacin bikin yaye daliban Jam’iar Fasaha ta Minna karo na 29.

Inda yace manufar Gwamnatin Tarayya shine dakile tare da yaki da masu cin hanci da Rashawa a kasar nan.

Leave a Reply

%d bloggers like this: