Ministan lafiya Dr Osaghie Ehanire ya tabbatar da cewa najeriya na da karfin da zata yaki cutar Corona Virus idan an samu bullarsa a kasarnan.

Ministan ya bayyana hakan a jiya a Birnin Abuja a lokacin da yake ganawa da Kwamitin da zai kiyaye bullar cutar a kasar najeriya.

Cutar dai ta bulla ne a kasar chana ta hanyar cinikayyar Dabbobin daji a Birnin Wuhan.

Leave a Reply

%d bloggers like this: