Majalisar Dattawar Amurka wacce Jam’iyar Rebublican Mai mulki je da rinjaye.

Majalisar dai ta kada kuri’ar da zai bada damar tsige Shugaban kasar Donald Trump daga karagar mulki.
Inda aka samu kaso masu rinjaye da basu yadda a tsigeshi ba bisa kin amincewa da zarge zargen da ake masa Wanda Majalisar dokokin kasar suka ka da Wanda jam’iyar adawa na Democrat ke da mulki.

Tun a watan da muke ban kwana dashi ne Lauyoyin Fadar white house suke fara aikin wanke shi daga zargen zargen da ake masa.
