Rundunar yansandan jihar Anambra tayi nasarar ceto wata yarinya yar shekaru 10 wacce aka sace ta kuma aka siyar da ita akan kudi naira Dubu Dari takwas.800,000

Kakakin Yansandan na jihar Anambra SP Haruna Muhammad shine ya tabbatar da hakan a jiya lahadi inda yace Rundunar tayi nasarar ceto yarinyar Mai shekaru goma wacce aka sace ta daga jihar akwa ibom tare da siyar da ita ga Wasu ma’aurata a jihar Akwa ibom tun a shekarar 2018.

Yarinyar dai Mai Suna Favour Asuquo an canza Mata suna Zuwa Faith Ezekwe.

Leave a Reply

%d bloggers like this: