Fadar shugaban kasar Najeriya ta ce gwamnatin kasar ta kafa kwamitin sasantawa da Amurka kan Matakin da ta dauka na dakatar da bayar da izinin shiga...
shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana haramta wa yan Najeriya da wasu kasashe 5 shiga kasar. Trump ya bayyana hakan ne a jiya jama’a. Bayan...