Gwamnan kano yayi Kira da Al’ummar jihar kano da Su dau Azumi Gobe Litinin, Don neman tsari daga Annobar Covid 19
Gwamnan kano Abdullahi Umar Ganduje yayi Kira ga Al’ummar jihar kano da Su dau Azumi a Gobe Litinin 30 ga watan Maris,Don yin Addu’a wajen kiyaye Bullar Cutar Corona Virus a jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne a lokacin da…
Shugaban hukumar shige da fice ta Najeriya ya kamu da Cutar Corona Virus
Shugaban hukumar shige da fice ta Najeriya Muhammmad Babandede ya bayyana cewa yana dauke da Cutar Corona Virus. Babandede ya bayyana hakan ne kafar sada zumunta na WatsaP inda ya aike wa manema labarai. Babandede ya ce ya na dauke…
Ba wani Shirin bada tallafin naira dubu talatin ga kowanne Dan Najeriya– FADAR GWAMNATI
Gwamnatin tarayya ta musanta Labaran da ake yadawa a kafafen sada zumunta na cewa Gwamnatin tarayya zata bawa kowanne Dan Najeriya tallafin naira 30,000 don rage radadin wannan annoba da ya bulla ta Corona Virus. Mataimaki na musamman shugaban kasa…
An kama limaman Masallatan Juma’a Guda biyu a jihar Kaduna
Rahotannin da muke samu yanzu Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da kama wasu malamai biyu. sakamakon bijirewa umarninta na hana Sallar Juma’a a jihar. Wannan na dauke ne cikin wata sanarwa da kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar…
Firai Ministan Ingila ya kamu da Cutar Corona Virus
Cutar coronavirus ta kama Firai Ministan Birtaniya, Boris Johson, kuma tuni ya killace kansa. Cikin wata sanarwar da ya fitar da kansa, Boris Johnshon yace “bayan ya ji alamun rashin lafiya a sa’a 24, an yi mishi gwaji kuma sakamakon…
zamu bawa NCDC Tallafin Naira Biliyan 5 don yakar Cutar Corona Virus a Najeriya — Buhari
Cikin wata da sanarwar da fadar shugaban kasar Najeriya ta fitar ta ce shugaba Buhari ya amince da bai wa gwamnatin Jihar lagos naira biliyan 10 a matsayin tallafi domin yaki da cutar a matsayin ta na jihar da tafi…
Gwamnatin Kano ta ƙara samar da cibiyar killace masu ɗauke da Corona Virus a Kano
Gwamnatin jihar Kano ta sake samar da wurin da za a killace masu ɗauke da cutar sarƙewar numfashi ta corona virus a jihar. Gwamnatin ta ƙara samar da wurin killace masu ɗauke da cutar ne a kwanar dawaki a Kano….
Corona Virus – Gwamnatin Kano za ta garƙame hanyoyin shiga jihar gaba ɗaya
Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin rufe dukkan hanyoyin shige da fice na jihar Kano don rage yaɗuwar annobar Corona Virus Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana ranar juma a matsayin rana da za a rufe iyakokin shiga…
Gwamnatin Kano ta haramta tarukan biki a jihar
Gwamnan jihar Kano ya tabbatar da hakan yayin da yake yiwa al ummar Kano jawabi kan ɓullar annubar cutar numfashi ta Corona Virus. Gqamna Abdullahi Umar Ganduje umarci ma aikatar kula da al adu don rufe dukkanin wurin wasanni da…
Babu tabbacin Majalisar wakilan Najeriya zata Dakatar da zaman majalisa sakamakon cutar Covid 19
Majalisar wakilai ta ce bata tunanin dakatar da zamanta a da ta saba yi sakamakon da barkewa annobar cutar Covid 19. Mai magana da yawun majalisar wakilan, Banjamin Kalu ne ya bayyana haka a yayin da yake jawabi ga manema…