Manyan ƴan majalisar Sarkin Kano sun zaɓi Alhaji Aminu Ado Bayero a matsayin sarkin Kano.

An tuɓe sarki Mallam Muhammadu Sanusi ll ne a yau bayan da gwamnati ta ce ba ya biyayya a bisa tsarin shugabanci.

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta