Gwamnan kano Abdullahi Umar Ganduje yayi Kira ga Al’ummar jihar kano da Su dau Azumi a Gobe Litinin 30 ga watan Maris,Don yin Addu’a wajen kiyaye...
Shugaban hukumar shige da fice ta Najeriya Muhammmad Babandede ya bayyana cewa yana dauke da Cutar Corona Virus. Babandede ya bayyana hakan ne kafar sada zumunta...