Ganduje yayi Alkawarin Ganawa Da Dangote/BUA kan hauhawar farashin kayan abinci
Gwamnan jihar kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gana da Yan kasuwa kan hauhawar farashin kayan abinci Musamman a wannan wata na Ramadan. Gwamnan ya gana da Yan kasuwan ne…