Hukumar kula da ɗakile yaɗuwar cutuka a Najeriya NCDC ta ce aƙalla mutane 117 ne suka kamu da cutar a yau.

Cikin sanarwar da ta wallafa a daren talata, hukumar ta ce an ƙara samun mutane 14 a jihar kano.

Leave a Reply

%d bloggers like this: