Hukumomi a saudiyya sun bada sanarwar ganin jinjirin watan Ramadan na shekarar 1441.

Wanda hakan ke nuni da cewar musulmi a ƙasar za su ɗauki azumi a gobe juma a idan Allah ya kaimu.

Sanarwar da suka fitar a yammacin yau, sarkin ya bada umarnin ɗaukar azumin Ramadan a yau a tashi da shi gobe juma a.

Leave a Reply

%d bloggers like this: