Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya sanar da sassauta dokar ne a yau kuma ya ce jama a za su iya fita a dukkan ranakun Litinin da Alhamis da misain karfe 10 nasafe zuwa ƙarfe 4 na yamma.

Cikin sanarwar da babban sakataren yaɗa labaran gwamnan kano Mallam Abba Anwar ya fitar,sanarwar ta ce Gwamna Ganduje ya ce iya supermarket kadai za a bude sa kasuwar yan lmo da ke naibwa da kuma ksuwar kayan gwari ta ƴan kaba.
Sauran kasuwanni za su ksamce a rufe kaar yadda ya ce kantinan da za a bude a rannakun za a sanar ta kafar watsa labrai t Rediyo.

