Yanzunnan muka samu labarin rasuwar sarkin Rano Aljhaji Tafida Abubakar Ila Autan Bawo.

kafin rasuwarsa an kwantar da sarkin a asibiti sakamakon rashin lafiya

Leave a Reply

%d bloggers like this: