Wata mata Mai Shekaru 22 dake dauke da Cutar Corona Virus ta haifi Yan Tagwaye cikin koshin lafiya.

Lamarin ya faru ne a jiya talata a cibiyar killace masu dauke da Cutar dake asibitin koyarwa na Jihar Lagos (LUTH).

Wannann dai shine karo na biyar da mata ke haifan yan biyu a cibiyar ta jihar legas.

Jami’an sun tabbatar da cewa yaran suna cikin koshin lafiya haka zalika ita ma matar tana samun lafiya kamar yadda kamata.

Leave a Reply

%d bloggers like this: