Covid 19 – Gwamnatin tarayya za ta ƙara saka dokar zaman gida a Kano, Katsina, Legas da Abuja
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewar akwai yuwuwar saka dokar kulle a wasu daga cikin ƙananan hukumomin jihohin ƙasar masu rinjayen waɗanda ke ɗauke da cutar Covid 19. Shugaban kwamitin yaƙi da cutar Covid 19 Boss Mustapha ne ya bayyana hakan…
Gwamnatin Tarayya ta janye Dokar Hana Tafiye Tafiye
Daga Maryam Muhammmad Gwamnatin tarayya ta janye dokar hana tafiye-tafiye a fadin kasar nan sannan ta bada umarnin a bude makarantu don ‘yan ajin karshe su koma makaranta. Dokar zai fara aiki daga ranar 1 ga watan Yuli 2020. Bisa…
Kwamishinan yan sandan jihar Kano ya ciri Tuta wajen kawar da bata gari
An yabawa wa Kwamishinan yan sandan jihar Kano Habu Ahmadu Sani wajen Samar da tsaro a jihar Kano dama masarautar Rano. Mai martaba Sarkin Rano Alh Kabiru Mohammad Inuwa ne ya bayyana hakan a lokacin da ya ke Mika lambar…
LABARI DA DUMIMINSA: Babban alkalin jihar Kogi Nasir Aljannah, ya rasu sakamakon Cutar Corona
Babban alkalin jihar Kogi Mai Shari’a Nasir Aljannah ya rasu sakamakon Cutar Corona. Rahotanni dai sun bayyana cewa Mai Shari’a Nasir ya rasu ne a safiyar yau Lahadi a cibiyar killacesu masu dauke da Cutar Corona dake garin gwagwalada a…
Akwai Alamu zan sha kayi a zabe mai zuwa– Donald Trump
alamu na nuni da cewa shugaban Amurka Donald Trump ya ji a jikin sa cewar ba zai samu nasarar zaben shugaban kasar da za’ayi a watan Nuwamba ba, sakamakon yadda sau biyu a wannan mako yana cewa tsohon mataimakin shugaban…
Liverpool ta lashe Gasar Frimiya a karon farko tun Shekaru 30
Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool dake Ingila tayi nasarar lashe gasar firimiyar bana, abinda ya kawo karshen shekaru 30 da tayi tana jiran lashe kofin. Nasarar ta biyo bayan doke Manchester City da Chelsea tayi daren jiya Alhamis da ci…
Mun shawo kan matsalar tsaro sanadin haɗakar aiki da al’umma – C.P Habu Sani
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano Habu Ahmadu sani ne ya bayyana hakan a yayin da yake jawabi a wajen taron kafa kwamitin shawara kan haɗakar ƴan samda da al umma. Ya cigaaba da cewa “na mai farin ciki tare…
GIDAUNIYAR ISLAND SURVIVE FOUNDATION TA KAI AGAJI A KANANAN HUKUMONIN DUTSINMA, SAFANA DA DANMUSA
DAGA RABIU SANUSI KATSINA A yunkurin rage radadi da agaji ga marayu da ma su karamin karfi kungiyar fafutukar ganin an taimaki marassa galihu da aka sa ni da Island survive foundation da ke da ofishin ta a jihar Kaduna…
Gwamnatin Jihar kaduna ta koro Almajirai Dubu 35 daga jihar
Gwamnatin Jihar Kaduna ta koro Almajirai dubu 35 zuwa jihohi daban daban dake makwabtaka da jihar. Kwamishiniyar Jin kai da Inganta Rayuwar Al’umma ta Jihar, Hajiya Hafsat Baba ce ta sanar da hakan ga manema labarai. Kwamishiniyar ta ce, wannan…
Yau ake ranar zawarawa ta duniya, kun san dalilin samar da wannan rana?
Majalisar ɗinkin duniya ce ta ware dukkanin ranar 23 ga watan Yunin kowacce shekara a matsayin ranar tunawa da zawarawa a duniya. An ware wannan rana ne don tallafawa zawarawa da suke a ƙasashe daban daban tare da duba irin…