Labaran jiha4 years ago
Ƴan sanda a Kano sun kama matashin da ya yiwa mata tsofafi da yara sama da 40 fyaɗe
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama Muhammad Alfa mai kimanin shekaru 31 da ya kware wajen yin kwartanci da aikata fyaɗe. Kakakin hukumar...