Mujallar Matashiya

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta

Talla

Labarai

Mutanen da ke saudiyya ne kaɗai za su gudanar da aikin hajji bana

Hukumar kula da aikin hajji a saudiyya ta fitar da tsarin gudanar da aikin hajjin bana.

Sanarwar da ma aikatar da ke lura da aikin hajji abƙasar ta fitar a yau Litinin, ta ce iya mutanen da ke cikin ƙasar ne za su gudanar da aikin a bana.

Cikin mutanen da ke ƙasar waɗanda ba ƴan ƙasashen bane su ma za su samu damar shiga aikin a bana

Duka dai hakan ya faru ne sanadin ɓullar cutar annobar Covid 19 da ta mamaye wasu. Daga cikin ƙasashen duniya.

Kafin haka, miliyoyin mutane daga ƙasashe daban daban ne ke halartar wajen ibadar a duk shekara.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: